Tuesday, 7 November 2017

Nigeria: Buhari ya gabatar da kasafin kudin 2018 na N8.6tr

                                 
                 
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin
kudin kasar da ya kai naira tiriliyan 8.6 ga majalisar dokokin
kasar.
A jawabinsa ga majalisar dokin kasar yayin gabatar da kasafin,
Shugaba Buhari ya ce gwamantinsa tana tsammanin za ta
samu kimanin naira tiriliyan 2.442 daga albarkatun mai.
Ya kara da cewa Najeriya tana hasashen cewa za ta sayar da
gangar mai sama da miliyan biyu a ko wacce rana.
Shugaba Buhari ya ce gwamnati za ta kashe naira biliyon 300
kan gyara hanyoyi a fadin Najeriya.
Muhammadu Buhari ya ce gwmnatinsa za ta ware naira biliyon
8.9 domin tahsar samar da wutar lantarki ta Mabila .

Read more. visit www.lgvtube.blogspot.com
Uploaded by abdulazeez alkasim umar
By 8:34 AM on Wednesday, November 8, 2017

No comments:

Post a Comment